mai amfani

IQNA

IQNA - A daidai lokacin da ranar 13 ga watan Rajab maulidin fiyayyen halitta Imam Ali (AS) ke karatowa, ma'aikatan gidan ibada na birnin Najaf Ashraf ta hanyar canza tutar haramin sun nuna wani sabon salo na shirye-shiryen wannan wuri mai tsarki na gudanar da gagarumin ibadu na wannan lokaci mai albarka.
Lambar Labari: 3494421    Ranar Watsawa : 2025/12/29

Tehran (IQNA) wani datijo mai suna Muhamamd Al-na'is dan shekaru 70 ya hardace kur'ani a cikin tsufansa.
Lambar Labari: 3486279    Ranar Watsawa : 2021/09/06